Saturday, August 22, 2020

MUHIMMIYAR SANARWA DAGA BABBAN BANKIN NAJERIYA C.B.N.

MUHIMMIYAR SANARWA DAGA BABBAN BANKIN NAJERIYA C.B.N.



Daga
Huzaifa Ayuba

Ga wata 'yar karamar gudunmawa me tarin amfani domin kare dukiyoyinku daka salwanta dafatan ALLAH kuma ya kiyaye...

Ba fata akeba duk sanda tsausayi yasa kajefar da wayarka ko kahadu da 6ata gari suka kwace ma wayarka inhar kasan kayi rijistar asusun banki da layin dake cikin wayar kuma kana da kudi a asusunnaka na bankin kai koma babu hanzarta ka nemi wayar duk wanda ka fara haduwa dashi daka sanda wannan iftila'i ya faru dakai...

Kawai ka danna wannan lambobin *966*911# dake jikin wannan hoton awayar ko wacce irice kuma ko wanne irin layine acikin wayar, zakaga ya nunama inda zakasa "Lambar asusunka na banki" sai ka danna 'Ok' ko 'Send' take banki zasu tsaida duk wata hanya da za'aiya cire kudi a asusunka musanmam (katin ATM).

Dan girman ALLAH katura wannan sako zuwa gaba domin kare dukiyoyin 'yan uwa daga salwanta...
Via.
Www.madubiya.com
Previous Post
Next Post

1 comment:

  1. Muna Mai matuqar farinciki samun wannan Lbr, Allah Yasakamada mafificin alkhairinsa

    ReplyDelete